Barka da isowa a cikin yanar na'ura mai k'wak'walwa
Bisharat!
Tsira aiki bisa halsunan mama-Hazak'ar kimiya-Kyautata halin rayuwa.

Bisharat* hazak'a ce mai tasowa wadda ta danganci cin moriyar mahimmancin halsunan mama ta hanyar hak'a:

Ko da yake Bisharat ta hangi aiwata amfani da na'urar kamfita sau da k'afa zuwa ga al'umma-al'umma na karkarar k'asashen Afirka, aikinta a yanzu ya shafi bincike da neman sassauk'ak'in dabaru na sa hanya da kuma shirya yanar huld'a game da halsunan mama na Afirka ta wannan hanyar na'urar kamfita.

A halin yanzu, ana cikin sak'ar wannan yanar ce.

Duk da haka kuna iya ziyartar yanar Bisharat a adiresinta ta wasik'ar kamfita:

* Abin nufi: albishir da larabci


Tattaunawa bisa suppa bak'ak'e da allon buga bak'ak'e:

Mai fasartawa Mallam Usman Nayaya Abubakar; Ranar kafawa 2001-10-28 da 2003-2-3 (da 2006-8-22)