Barka da isowa a cikin yanar na'ura mai ƙwaƙwalwa
Bisharat!
Tsira aiki bisa halsunan mama-Hazaƙar kimiya-Kyautata halin rayuwa.

Bisharat* hazaƙa ce mai tasowa wadda ta danganci cin moriyar mahimmancin halsunan mama ta hanyar haƙa:

Ko da yake Bisharat ta hangi aiwata amfani da na'urar kamfita sau da ƙafa zuwa ga al'umma-al'umma na karkarar ƙasashen Afirka, aikinta a yanzu ya shafi bincike da neman sassauƙaƙin dabaru na sa hanya da kuma shirya yanar hulɗa game da halsunan mama na Afirka ta wannan hanyar na'urar kamfita.

A halin yanzu, ana cikin saƙar wannan yanar ce.

Duk da haka kuna iya ziyartar yanar Bisharat a adiresinta ta wasiƙar kamfita:

* Abin nufi: albishir da larabci


Tattaunawa bisa suppa baƙaƙe da allon buga baƙaƙe:

Mai fasartawa Mallam Usman Nayaya Abubakar; Ranar kafawa 2001-10-28 da 2003-2-3 (da 2006-8-22)